shahararren mawakin siyasa mai Suna Dauda kahutu Rarara yayi kira ga Al’ummar jihar Kano da su zauna lafiya bayan kotun koli ta yanke hukuncin Karshe A yau Juma’a
saide kiran nashi yashafi iya yan kwankwasiyya inda yace yanada tabbacin Gawuna shine zaiyi nasara 👇👇👇
إرسال تعليق