Maryam Labarina ina tambayar dukkan masoyana musamman matasan da suke cewa suna son mahaifiyata shin kyau tafini ko wani Abu yakamata kubani Amsa
saboda tun abun yana bani mamaki har yafara bani haushi kuma nima zan rama nan kusa idan Baku bani Amsa ba
إرسال تعليق