Ɗalibar wacce ke karatu a jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutsen jihar Jigawa ta karɓi addinin Musulunci ne a hannun limamin makarantar kuma tace ba zata iya komawa gidansu ba saboda iyayenta zasu iya yanka ta inda ta nemi a samu wani daga cikin ƴan'uwanta musulmi ya aureta ya riƙeta tare da koyar da ita addinin Musulunci
إرسال تعليق