Wuff: Zafaffan Hotunan Babiana yar titok zatayi wuff da ɗan shekara 27






Hotunan kafin Auran Jarumar Tik-Tok Hafsat Muhammad Waziri Wadda Akafi Sani Da Suna Babiana Da Santalelen Mijinta Mai Shekaru 27

Babiana yar tiktok ce wadda ta yi sunan sosai a kafar sada zumunta ta tiktok wanda tabbas manya manyan yan tiktok zasu fara shiga ciki.



Muna yi mata fatan alkhairi tare da wasu yan matan jarumai suma su biyo bayan wannan jarumar

Post a Comment

أحدث أقدم