Hukuncin kotun da ya tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP, shi ne mataki na ƙarshe a ɓangaren shari’a wajen tantance wanda zai mulki jihar Kano.
A baya dai Kotun Sauraron Ƙorafin Zaɓe da Kotun Ɗaukaka Ƙara sun ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓen, sai dai hukuncin Kotun Ƙolin ya sha banban da nasu
Post a Comment