A samu namijin goro kwalli 3, a samu citta mai ashar (mai yatsu), a samu tafarnuwa a markada su sai a sanya lemon tsami aciki da ruwa a tafasa.
Asha cokali 2 sau biyu a Rana (Safe da Yamma) na sati daya.
Insha Allah za'a samu nasara.
Kuma hadin yana maganin gonorrhea.
Allah Ya sa a dace.
Post a Comment