Muna yiwa Matasan kwankwasiyya Kashedi da suguji Tada fitina bayan kotun koli…






shahararren mawakin siyasa mai Suna Dauda kahutu Rarara yayi kira ga Al’ummar jihar Kano da su zauna lafiya bayan kotun koli ta yanke hukuncin Karshe A yau Juma’a

saide kiran nashi yashafi iya yan kwankwasiyya inda yace yanada tabbacin Gawuna shine zaiyi nasara 👇👇👇



Post a Comment

Previous Post Next Post