Masha Allah Saurayin Daya Auri Dudurwar da Kowa take Gudun Aurenta Ta Haifi Santalelen Jaririn ta Yanzu Kuma Alhandulillah Ta Haihu Cikin Koshin Lafiya.
Tabbas Jama’a Sunji Matukar Dadi Sosai Akan Wannan Lamari Dubada Ganin Irin Yadda ta Haihu Cikin Koshin Lafiya Alhandulillah
إرسال تعليق