Sai ku duba ku gani mai yiwuwa wannan bayanai zasu iya baku haske akan matsalar dake damunku domin neman mafita.
Duk da yake anfi ganin cewa mata sunfi maza yawan sha’awa da son jima’i a yanayin halittarsu akan maza, ba abin mamaki bane a sami akasin haka wani lokacin, cewa akwai mata da yawa wanda basa da sha’awa ko kwadayin jima’i saboda wasu dalilai na lafiya .
Hakan na faruwa inda zaka sami mace na gudun kwanciyar aure ko bata damu da ayi kwanciyar ba ko kada ayi (duk daya ne a gurinta) saboda koda anyi ma bata jin dadin jima’in sam , ko kuma bata jin dandanonsa irin yanda take tsammani ake ji , kamar yanda sauran mata ‘yan uwanta ke jin dadin rayuwar aure da mazajen su.
Tana yin kwanciyar aure ne kawai a matsayin wani aiki (duty) na biyan bukatar mijinta ba bukatar taba, kuma ba don tana jin dadi ba ko gamsuwa , saidai kawai don bautar aure ko gudun fushin sabawa al’ada, ko kuma domin kare mijinta daga fadawa tarkon zina.
Maganin da zaka hada domin dadewa wajen jima’i kankancewar gaba da saurin kawowa +18 Only.
Hakika akwai mata da yawa da suke cikin wannan yanayin rayuwar aure marar dadi, wanda sun hakura da hakkinsu na jin dadin aure inda wasu matan kuma ke kokarin neman mafita daga wannan matsala ta neman hakkinsu daga mazajensu ko neman magani, koma kokarin fahimtar matsalar dake hana su jin dadin da nufin neman warwarar matsalarsu. Wannan kalubale ne babba.
Anan zamu ari wasu bayanan lafiya domin bada haske ko bayani akan wasu daga cikin dalilan da yasa wasu mata basa da sha’awa, ko basa jin dadin jima’i (salaf suke ji), ko basa jin dadi sosai, ko kuma ma basu taba jin dadin ba a rayuwar aurensu. Wasu dalilai nada alaka da macen, wasu kuma namijin ne. Sune kamar haka
إرسال تعليق