Allah ya karbi Rayuwar matashiya mai haddan Alkurani Aisha rasuwa.....


  INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar




INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar Juma’ar nan 10/3/2023.







Muna Rokon ALLAH ya Jikan ta da Rahama Yasa Aljannah ce Makoma






duban mutane da dama sun zubda Hawaye tare da yiwa matashiyar addu’ar samun rahamar Allah

Post a Comment

أحدث أقدم