Allahu Akbar Matashin Soja Ya Rasa ransa a Filin daga, Yayin Kare Rayukan Al'umma daga Azzalumai Allah Ya gafarta Masa.



 ilaihirrajiun wani Matashin Soja Kenan daya Rasa Ransa A Fagen Daga



Matashin sojan ruwa ya rasa ransa a filin





daga yayin kare rayuwar al'umma. Matashin sojan mai suna Babani haifaffen garin Dayi ya rasu ne wajen aiki a garin Faskari.



Muna addu'ar Allah ya jikansa, yayi masa rahama Yasa yaje a sa'a Allah kuma ya kare sauran Sojojin kasar nan wanda sukeyi hidima wajen kare Rayukan Al'umma Amin.

Post a Comment

أحدث أقدم