Yadda Aka Bawa Maryam Labarina Kyautar Motar Miliyan 6 A Gaban Mahaifiyarta -

Yadda Aka Bawa Maryam Labarina Kyautar Motar Miliyan 6 a Gaban Mahaifiyar Ta - 👇




Fatima Hussain (Maryam Labarina) Tare Da Mahaifiyar Ta Lokacin Da Ake Bata Kyautar Motar - 👇





Domin kallon bidiyon yadda lamarin ya kasance ta nan: 👇





A cewar wadda ya bawa Maryam Labarina kyautar motar, "Ya ba ta kyautar motar ne, Sakamakon yadda ta nuna gudun dukiya a cikin shirin na Labarina Series. Wadda hakan ya sa ta burge shi sosai". 

Post a Comment

Previous Post Next Post