Home Nayi alkwarin inde Abba Gida-gida yayi nasara zan shiga cikin Auren zawarawa…… byHAUSA HERO —January 12, 2024 0 Sunana Nana Maryam kuma dama nayi Alkwarin cewa duk sanda Allah yanunamin Ranar da Abba Gida-gida yakoma kan kujerar sa to ko shakka babu zan shiga cikin Jerin Auren zawarawa saboda haka duk Wanda yaga yana sona kuma zai iya to ga number zanfada 👇👇👇
Post a Comment