Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai masu fama da wannan lalura,kuma tana iya kama yaro ko babba.
ALAMOMIN AMOSANIN KAI.
Ga Magidanta Maza: idan kuna so azzakarin ku yayi tsawo da kauri kuna gamsar da matanku kalli video
. kaikayin kai
2. Fitar farin gari ko kura a akai
3. Zubewar kashi
4. Kaikayin idanu
5. Ciwon kai.
Da sauran su dai
Abinda zaa nema domin magance wannan matsala cikin sauki shin:-
Yayan hulba! Za’a samu kamar chokali 2 haka sai a dafa da ruwa kofi 1 za’a dafa sosai,sai a bari ya huce a rika zubawa akai ana wankewa.
Post a Comment