Dan Allah Mu Temaka Dan Ceto Rayuwar Yaronnan Marayane Yana Fama Da Cancer.



Dan Allah Mu Temaka Dan Ceto Rayuwar Wannan Yaron Marayane Yana Fama Da Cancer Kuma Anason Ayimasa Aiki Kimanin Naira 350k Kuma Mahaifiyarsa Batada Hali Suna Kwance A Asibitin Gombe Dan Al’umma Ku Temaka

Post a Comment

Previous Post Next Post