RUNGUMAR HADIZA GABON YA JAWO CECE KU CE




Rungumar Hadiza Gabon Ya Jawo Cece Ku Ce.


Bidiyon Rungumar Da Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Dan Uwanta Ya Jawo Cece Ku Ce Da Qananan Maganganu. Anga Jarumar Tare Da Wani Dan Uwanta Sun Rungumi Juna, Inda Hakan Yasa Mutane Ke Tofa AlbarKacin Bakinsu Dangane Da Wannan Lamari.



Ga Bidiyon Yadda Ta Rungumi Wannan Namijin Inda Ake Cewa Wai Dan Uwanta ne Na Jini. Sai Dai Mutane Da Dama Sunyi Tur Da Wannan Lamari

Post a Comment

Previous Post Next Post