Nasha Wahala Matuka Kafin Na Koyi Yadda Ake Shan Taba 🚬 Sigari Cewar Jaruma Fati Shu'uma



Nasha Wahala Matuka Kafin Na Koyi Yadda Ake Shan Taba Sigari Inji Fati Shu’uma Fitacciyar Jarumar Kannywood Me Suna Fati Shu’uma 


Ta Bayyana Cewar Ta Sha Wahala Matuka Da Gaske Kafin Ta Koyi Yadda Ake Shan Taba Sigari Kamar Yadda Kuka Gani A Jikin Wannan Hoton Dake Kasan

 Rubutunnan Kuma Zaku’iya Kallon Bidiyon Idan Kunada Bukata T Hanyar Danna Manyan Rubutun Dake Kasa

Post a Comment

Previous Post Next Post