Maganin Karfin Maza Da Jima’i Da Kankan Cewar Gaba

Maganin Karfin Maza Na Shafawa
Ina mika Gaisuwa ga ma abota wannan shafin na fixclan a yau nazo muku da wani rubutu wanda zai taba matsalolin maza musamman ma aurata wanda wannan matsala ce wanda ta shahara sosai Maganin Karfin Maza babba da yaro kowa yana kuka da wannan matsalar ba wani abu bane ya kawo hakan face irin abubuwan da muke ci da kuma irin abubuwan da muke sha yau da gobe.

Wannan yasa maza da dama suke fama da matsalar azzakari wanda wannan babbar matsala ce sannan takan iya zamowa barazana ga rayuwar su.

Da farko ya kamata ka san cewa girman Azzakari ya taallaka ne da kwayoyin halitta wannan yasa kara girman azzakari yakan kasan ce mara tabbas abunda ake nufi anan shine bazaiyu azzakarinka ya kara girma ta hanyar:-

Dabarun motsa azzakari (Excicise)
Kwayan sha
Ko naurar da zata rika jan azzakarin
Saidai akoi wasu hanyoyi da zaka iya binsu domin ganin azzakarinka ya kara tsawo da kauri wanda wannan hanyoyi ne na kula da lafiyar ka wanda ta hakan ne kadai zaka maida azzakarinka ya zama babba.

Yadda zakayi amfani da maganin karfin maza na shafawa

Garin Kusbara chokali 2 (Asalin mai kyau)
Kwai (Egg) guda biyu ko uku
Man zaitun dan misra (Olive oil)
Zaitu Jirjir (Eruca Oil)
Na farko ka tankade garin Kusbara naka ka tabbatar ya tankadu da kyau saika debi Chokali Biyu 2.

Na biyu saika pasa kwai (Egg) naka guda biyu ko uku saika hada Garin kusbara da Kwai naka ka Gaurayesu ka tabbatar ya gaurayu sosai.

Na uku Saika saka tukunya a wuta saika Zuba Man zaitun (Olive oil) saika soya wannan kwai din naka da man Zaitun, idan ya soyo saika cinye shi bayan minti 10 saika kwanta barcinka.
Na hudu Saika dauko MAI naka na Zaitu Jirjir (Eruca Oil) saika shafe azzakarinka bayan min 15 sai kaje ka wanke shi da ruwan zafi, sai ka sake shafewa kuma toh saika kwanta dashi har saida safe ka wanke.

Wannan maganin Garanti ne kuma cikin mako daya zaka ga yadda azzakarinka zai canza zaiyi girma sannan zaiyi kauri sannan duk wani cutar sanyi zai fita.

Post a Comment

Previous Post Next Post